Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PRP na Kano Alhaji Aminu Gurgu Mai Filo ya fice zuwa jam’iyyar NNPP. Hakan na cikin wani saƙon murya da ya aike...
Masanin kimiyyar siyasar nan na Jami’ar Bayero a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce rashin manufa da aƙida ne ke sanya ƴan siyasa sauya sheƙa...