Connect with us

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 21-03-2022

Published

on

Shirin Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 21-03-2022

Makon bikin masu ruwa da tsaki a fannin doka da aka saba gudanarwa duk shekara a jihar Kano’ shi ne Maudu’in da aka tattauna a cikin shirin Barka da Hantsi na wannan ranar.

An yi duba kan Nasarori da aka cimma a fafutukar tabbatar da aiki da doka da oda da ma kare ƴancin Ɗan’Adam musamman ma masu ƙaramin ƙarfi da kuma duba ga ƙalubalen da ake fuskanta musamman ga masu ruwa da tsaki a harkar shari’ah.

Baƙin da aka tattauna dasu a shirin sune Haruna Sale Zakariyya, sakatare na ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya reshen jihar Kano da kuma Aminu Abdullahi sakataren yaɗa labarai na ƙungiyar ta lauyoyin jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!