Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rukunin mutane da addinin musulunci ya daukewa Azumin Ramadana: Sheikh Abdulhamid Abdulkadir

Published

on

Shan azumin watan Ramadan wani Rangwame ne da ubangiji ya yiwa bayinsa da suka riski kansu a cikin wani yanayi na rashin lafiya ko wata lalura da ta taso.

Sai dai malamai na ci gaba da wayar da kan mutane kan wadanda azumin ya saraya a wuyansu, da ma wadanda idan sun sha azumin za su rama bayan sallah.

Wakiliyarmu Halima Wada Sinkin ta tuntubi Malam Abdulhamid Abdulkadir limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir don jin mutanen da ubangiji ya yiwa rangwamen yin azumi saboda wata lalura, da ma yadda ramuwarsu za ta kasance ga kuma karin bayanin da ya yi mata.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-AZUMI-RAMUWA-28-03-2023.mp3?_=1

Malam Abdulhamid Abdulkadir limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir kenan da ya yi bayani kan shan azumi da ma ramuwa a mahangar addinin musulunci.

Rahoton:Haleema Wada Sinkin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!