A ranar 7 ga watan Maris din shekarar 2007, wata Kotu a kasar nan ta wanke tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar daga duk wani zargi, domin bashi damar shiga takarar shugabancin kasar nan a wannan lokaci, bayan da hukumar Zabe ta nemi hanashi.