Connect with us

Labarai

Rufe iyakokin kasar nan yayi ma’ana:Baban Dede

Published

on

A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta dauki matakin rufe ikokin kasar nan da nufin inganta harkokin tsaro da kuma wadata kasar nan da abinci ,

Har ma a shekaran jiya wancan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar, matakin rufe iyakokin kasar nan ya fara tasiri mai ma’ana.

Akan haka ne Freedom Radio ta karbi bakwancin shugaban hukumar kula da shige da ficce ta kasar nan Baban Dede kan wannan matakin da gwamnatin tarayya ta dauka.

 

 

 

 

Ku biyo a labarum na gaba don jin cikken tattaunawar.

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!