Gwamnatin jihar kano ta umarci masu gudanar da sana’ar gwangwan a da su dakatar da sayo kayayyakin daga yankin Arewa...
Farashin litar man fetur a kasar nan ka iya kaiwa Naira Dubu daya kan kowace Lita, sakamakon tsadar da man yayi a Duniya da kuma tsadar...
Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Birnin tarayya Abuja AEDC, sun yi barazanar tsunduma yajin aiki, wanda hakan zai iya jefa Abuja da Kogi da Nasarawa...
Kungiyar yan kasuwar Singa da ke Kano, AMATA ta bukaci gwamnatin Kano karkashin Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf da ta waiwayi kasuwar donin cika alkawarin da...
Hukumar kura da Zirga-zargar ababen hawa ta Kano KAROTA, ta gargadi masu kasa kayayyakin sayarwa a gadar sama da ke Sabon Titin Ɗorayi. Mataimakin Shugaban...
Sabuwar hukumar samar da lamuni ga masu amfani da Kayayyaki ta Najeriya CREDITCORP, ta kaddamar da shirin wayar da kan Al’umma kan muhimmanci karbar bashi marar...
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar kano, ta ce ta na da hurumi akan duk wani fim da ake haskawa a kafar Youtube da kuma...
Matatar Man Fetur ta Dangote, ta sake rage farashin kowace Litar mai da kimanin Naira 10, daga Naira 835 zuwa 825 kan kowace lita. Jaridar Punch...
Hukumar da ke kula da samar da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce, ya zama wajibi kamfanonin rarraba wutar lantarki su biya diyya ga kwastomomin...
Gwanatin jihar Kano, ta ce, tsarinta na kawar da rashin aikin yi a tsakanin matasa ya yi nisa, duba da cewa duk shekara ana yaye matasa...