Al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi. Masani kan harkokin hada-hadar kudi kuma kwararren akanta a Kano...
Hukumar kula da harkokin kudi ta Nijeriya ta ce babu gudu ba ja da baya, a tsaren-tsarenta na takaita cirar kudi da ta fitar a farkon...
Yan kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano, sun koka kan yadda harkokin cinikinsu ya ja baya. Yan kasuwar, sun alakanta hakan da kusantowar wa’adin daina...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ce bankuna za su riƙa yin aiki har ranakun Asabar domin karbar tsofaffin kudade daga hannun jama’a. Kama Ukpai, da ya...
Babban bankin kasa na CBN ya ce, sun aike da jami’an su zuwa bankuna domin tababar da zagayawar sabbin kudin da aka sabinta a hannun jama’a....
Sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar So ake a tashe mu daga inda suka dade suna neman abincinsu Al’ummar da ke...
Ƙungiyar masu sayar da ruwan leda da ake kira Pure Water a Kano ta ce, ba ta samu umarnin ƙara farashin kuɗin ruwan ba. Mai magana...
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin ma’aikatar albarkatun Noma ta tarayya ta rufe wasu kamfanonin samar da taki gida 4 a Kano. An rufe kamfanonin ne sakamakon kama su...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwa da su ci gaba da riƙe martabar jihar ta fannin kasuwanci da ta shahara...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...