Connect with us

Bidiyo

A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi – Al’umma

Published

on

A kara lalubo hanyoyin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Shinkafi

Al’ummar karamar hukumar ta Shinkafi dake jihar Zamfara ne suka bukaci hakan daga Gwamnatin jihar don kawo karshen matsalar dake addabar yankin nasu.

Sun kuma bayyana irin tasirin matakan da Gwamnatin jihar ta dauka musamman na katse layikan waya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!