Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

A karo na 2 mun nemi Buhari ya dakatar da shirin daukar ma’aikata – Majalisa

Published

on

A karo na 2 Majalisar wakilan Najeriya ta neman gwamnatin tarayya da ta dakatar da shirin daukar ma’aikata dubu 774 a fadin kasarnan.

Haka zalika majalisar ta bukaci ma’aikatar kudi ta kasa da ka da ta saki kudaden aiwatar da shirin, inda ta nemi shugaban kasa muhammadu Buhari ya mayar da tsohon shugaban hukumar samar da ayyukanyi ta kasa Nasiru Argungu, da aka sauke kwanan baya.

Majalisar wakilan dai na takun saka da ma’aikatar kwadago da samar da ayyuka, bisa zargin rashin damawa dasu akan daukar ma’aikatan.

Gwamnatin tarayya ta sanar cewa wadanda za a dauka aikin za su fara aiki a ranar 5 ga watan janairun badi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!