Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abaya: za mu fara ladabtar da masu tsokanar matan da suka sanya doguwar riga – ibn Sina

Published

on

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta fara ladabtar da masu tsokanar matan da suka sanya abaya.

Babban kwamandan hukumar anan Kano Sheikh Muhammad Harun Ibn Sina ne ya bayyana hakan.

Ibn Sina ya ce, hukumar su tana sa ne da abinda ke faruwa a wannan lokaci kan tufafin Abaya da mata ke sanyawa wanda a yanzu ake tsokanar su da ita.

“Ba za mu zuba idanu muna ganin ana tozarta mata kan sutturar da suke sanyawa a yanzu ba, a don haka mun shirya fara ladabtar da duk wanda muka kama da wannan dabi’a” inji Ibn Sina.

Babban

kwamandan hukumar ya kuma ce Abaya suttura ce ta kamala wadda musululci bai haramta sanyawa ba adon haka hukumar mu za ta dauki matakin da ya dace don magance matsalar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!