Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu-: An nada sabon Babban Hafsan sojin Najeriya

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon Babban hafsan sojin Najeriya.

Kafin nadin nasa, Manjo Janar Yahaya ya kasance Babban Kwamandan Runduna ta 1 ta Sojojin Nijeriya kuma shi ne mai kula da ayyukan yaki da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan mai taken mai Operation HADIN KAI.

Nadin nasa dai na zuwa ne kasa da mako guda, bayan rasuwar tsohon Babban Hafsan sojin kasar nan Laftanar janar Ibrahim Attahiru sakamakon hadarin jirgin sama a ranar Juma’a.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!