Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abin da yasa na ajiye muƙamina – Abdul’aziz Gafasa

Published

on

Tsohon shugaban majalisar dokokin Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya bayyana dalilan ajiye muƙaminsa.

A zantawarsa da Freedom Radio Gafasa ya ce, ya ajiye muƙamin ne kasancewar wasu na ganin ya gaza.

“Mun sauka ne don ƙashin kanmu, domin mu bada dama masu ganin kuskure a ke yi, yanzu an samu dama sai wani ya gyara”.

Dangane da rahotannin cewa shi da wasu ƴan majalisa 13 na shirin sauya sheƙa zuwa PDP Gafasa ya ce babu gaskiya cikin labarin.

“Tunda na ke ban taɓa zama da ƴan wata jam’iyya ba, kan shirin canja jam’iyya”.

Gafasa ya ce, har yanzu yana cikin jam’iyyar APC, kuma suna yiwa sabon shugabancin majalisar fatan alkhairi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!