Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abinda ya sanya Majalisar Kano zata saurari ra’ayoyin jama’a kan Kasafin kudin badi

Published

on

A gobe alhamis ne majalisar dokokin jihar kano za ta fara zaman sauraron ra’ayin ul’umma danga ne da kudirin kasafin kudin badi.

Shugaban kwamtin kasafin kudi na majalisar Abba Ibrahim Garko ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai.

Ya ce a larabar nan ne, kungiyoyin fararen hula da wadanda ba na gwamnati ba, da dai-dai kun al’umma za su gabatar da nasu shawarwarin.

Kwamatin ya buka ci mahalarta taron dasu kiyaye da sharrudan rigakafin cutar Corona, a ya yin zaman da za’a soma da misalin karfe goma na sifiyar gobe alhamis.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!