Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Freedom Rediyo wata makaranta ce mai zaman kanta – Ambasada Sani Bala

Published

on

Tsohon Jakadan Najeriya a Amurka, dama wasu kasasshe, Ambasada Sani Bala ya bayyana gidan Radio Freedom a matsayin wata makaranta mai zaman kanta, da al’umma da dama suke amfana da ita wajen inganta rayuwar su.

Ambasada Sani Bala ya bayyana hakan ne ta cikin shirin BARKA DA HANTSI na nan freedom Radio, a cigaba da bukukuwan cika shekara sha bakwai da freedom radio ke yi da fara yada shirye-shirye.

Ya ce gidan Freedom na da ya daga cikin gidajen Radiyon da yake a gaba gaba, wajen kawo ci gaban al’umma a jihar nan, da ma kasa baki daya.

Ambasada Sani Bala yace shirin Barka da Hantsi da kuma duniyarmu a yau, da kuma shirin addini na kan gaba wajen ilmantar da al’umma.

Tsohon Jakadan Najeriya a Amurka, ya kuma bukaci ma’aiktan tashar dasu kara jajircewa akan ayyukan su domin yin wa tsara fintin kau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!