Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abubuwan da Ɗan China yayi iƙrarin ya kashewa Ummita

Published

on

Ɗan ƙasar Chinan nan Mr. Frank Geng ya yi iƙirarin kashe wa marigayiya Ummita maƙudan kudade.

Ɗan sanda mai binciken lamarin Ijuptil Mbambu ne ya bayyana hakan a gaban Kotu.

Ya ce, yayin da suke bincike Geng ya shaida musu cewar ya turawa marigayiyar Naira miliyan Sha takwas a matsayin jari.

Sannan ya siya mata Gida na Naira Miliyan hudu.

Bayan kammala ba da shaidar ɗan sandan mai shari’a Sunusi Ado Ma’aji ya dage Shari’ar zuwa Ranar 19 da 20 da kuma 21 na watan Disamba  domin ci gaba da shari’ar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!