Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abun takaici ne a dinga amfani da Ganduje wajen yin murdiyar zabe – Bashir Sanata

Published

on

Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP yace ko kadan bai kamata gwamnan Kano ya rika bari ana amfani dashi a wajen yin murdiyar zabe ba domin hakan bai kamata ba ace mutum mai shekaru kamarsa yana haka.

Bashir Sanata bayyana hakan ne ta cikin shirin kowane Gauta na tashar Freedom Radio Kano, yana mai cewa kowa yasan jam’iyyar APC tayi shura wajen kwacewa wadanda suka yi nasara a zabe musamman jam’iyyar sa ta PDP mai hamayya.

Sanata ya kuma kara da cewa kamata yayi gwamnan na Kano yayi kokarin sauke nauyin dake kansa na jagorancin mutanan Kano amma abunda gwamnatin APC ke yi a yanzu yiwa demokaradiyyar kasar nan karan tsaye ne kawai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!