Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

Afakallah zai yi Wuff da Ruƙayya Dawayya

Published

on

Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na’abba Afakallah zai angwance da fitacciyar jarumar fina-finai Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya.

Za a ɗaura auren ne a ranar Jumu’a 4 ga watan Nuwamba mai kamawa.

A masallacin Hotoro Tishama, da ke Kano.

Dama dai tun a baya labarin soyayyarsu ya karaɗe kunnuwan jama’a, amma sai a yanzu ne ta fito fili.

Jaruma Dawayya ta jima tana wallafa hotunan Afakallah tana masa addu’a a kafafen sada zumunta.

Ga katin gayyatar ɗaurin auren.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!