Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

AFCON 2022: Najeriya ta fice daga gasar

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta yi rashin nasara a hannun kasar Tunisia da ci 1-0.

Rashin nasarar da Najeriya ta yi dai ya sa ta fita daga gasar cin kofin kwallon kafar Afrika da yanzu haka ake gudanarwa a kasar Kamaru.

Kasar Tunisia dai ta ci Najeriya a mintina na 47 mintuna 2 bayan dawowa daga hutun rabin lakabi.

Kasar Tunisia dai ta tsallako zuwa wasannin kasashe 16 ne a matsayin ‘yar alfarma sakamakon kokarin da ta yi a wasan rukuni duk da bata tsallako ba.

Ita kuwa Najeriya ta kare wasanninta na rukuni da maki 9 inda ta cinye duk wasannin ta kuma ta zama ƙasar da tafi ko wacce kasa kokari

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!