Connect with us

Labaran Wasanni

Afrobasket: D’Tigress ta kai zuwa wasan karshe

Published

on

Kungiyar kwallon Kwandon Mata ta Kasa D’Tigress ta doke kasar  Senegal a gasar cin kofin Afrobasket.

Na sarar da kungiyar ta D’Tigress ta samu kan kasar Senegal a ranar Juma’a 24 ga watan Satumba ya bata damar kaiwa wasan karshe a gasar ta shekarar da muke ciki ta 2021.

Hakan na zuwa ne bayan da ‘yan wasan na Najeriya suka nuna bajinta wajen doke kasar ta Senegal da ci 73 da 63.

Wannan shine karo na 3 ajere da tawagar ta Najeriya ke kai wasan karshe a agasar.

Kawo yanzu ‘yan wasan na D’Tigress za su buga wasan karshe da kasar Mali a ranar Lahadi 26 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!