Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Premier: Arsenal ta chasa Tottenham da ci 3-1

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Tottenham da ci 3-1 a gasar cin kofin Premier din kasar Ingila na shekarar 2021/2022.

wasan da aka gudanar da shi yau Lahadi 26 ga watan Satumbar shekarar 2021 a Filin wasan  Emirate na Arsenal dake birnin London.

Dan wasan kungiyar ta Arsenal E. Smith-Rowe da ya samu taimako daga hannun Bukayo Saka ne ya fara zura kwallo a mintuna na 12 da saka wasa, sai kuma dan wasa Pierre Emerick Aubameyang da ya ci ta biyo bayan da ya samu taimako daga dan wasa E. Smith-Rowe a mintuna na 27, yayin da dan wasa Bukayo Saka ya ciwa kungiyar tasa ta Arsenal kwallo ta 3 a mintuna 34.

Daga bangaren kungiyar kwallon kafa ta Tottenham kuwa dan wasan ta Son Heung-min daya samu taimako daga hannun dan wasa Reguilon a mintuna na 79 da wasan hakan yasa aka tashi wasan da ci 3-1.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!