Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aisha Buhari Cup: Super Falcons ta doke kasar Mali da ci 2-0

Published

on

Kungiyar kwallon kafar Mata ta Najeriya Super Falcons, ta yi nasarar doke kasar Mali da ci 2-0 a gasar Aisha Buhari Cup da aka fara a ranar Laraba 15 ga watan Satumbar 2021 a filin wasa na Onikan dake jihar Lagos.

Super Falcons dai jumulla ta yi nasarar wasanni 10 akan kasar ta Mali a dukanin haduwa.

Tun da fari ‘yar wasa Malian keeper ce ta zura kwallo a minti na 83 da fara wasan bayan samun taimakon Asisat Oshoala.

Kafin daga bisani ‘yar wasa Zenith Ziva ta kara kwallo ta biyu a minti na 91dab da kammala wasan.

Super Falcons dai zata buga wasa na gaba a ranar Talata 21 ga watan da muke ciki da kasar Afrika ta kudu a filin wasan data buga wasan farko.

Yayinda a gefe guda a wasan da za’a buga a ranar Alhamis 16 ga watan kasar Cameroon zata kece raini da kasar Morocco a filin wasa Onikan da ke jijar ta Legas.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!