Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Akwai yiwuwar karin farashin wutar lantarki – NERC

Published

on

Hukumar kula da harkokin lantarki ta kasa NERC ta ce zata sake nazari kan yiwuwar samun karin haraji ga kamfanonin da ke raraba hasken wutar lantarki a kasar nan 11 a watan Yuli mai kamawa.

 

Hukumar na bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar ga kamfononin rarraba wutar lantarkin, a wani mataki na sanar da kwastomomi yiwuwar tashin farashin da za a iya samu anan gaba.

 

A cewar ta, karin farashin na zuwa ne biyo bayan yadda ake samun tashin farashin iskar gas da sauran kayayyakin bukata.

 

NERC ta kuma ce, dama dokar hukumar ta bada damar nazartar farashi duk bayan watanni shida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!