Connect with us

Labarai

Allah ya yi wa Mahmoud Madakin Gini rasuwa

Published

on

Allah ya yi wa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ya yi tsawon zango biyu Mahmoud Madakin Gini, ya rasuwa.

Rahotonni sun bayyana cewa, Mmarigayin, wanda ya jagoranci karamar hukumar zamanin mulkin Sanata Ibrahim Shekarau a tsakanin shekarun 2004 zuwa 2011, ya rasu ne sakamakon hatsarin mota a garin Kateri yau Litinin a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Wata saarwa da shugaban karamar hukumar Dala Surajo Ibrahim Imam, ya fitar ta ce, za a gudanar da jana’izarsa da misalin karfe 5:00 na yamma a gidansu da ke unguwar Yelwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!