Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Allah ya yi wa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata rasuwa

Published

on

Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa.
Mama Rabi ta rasu a ƙasar Saudia bayan ta sha fama da rashin lafiya.
Ƴaƴan da ta bari sun haɗa da Alhaji Tajuddeen Ɗantata da Hajiya Batulu Ɗantata da Hajiya Jamila Ɗantata da Hajiya Aliya Ɗantata Malama Batulu Ɗantata.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!