Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Al’ummar garin Tudunwada a Kano sun zargi dan majalisar wakilai na yankin da bude musu wuta

Published

on

Ana ci gaba da alhini a garin Tudunwada da ke Jihar Kano, bayan wani rikicin siyasa da ya biyo bayan zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisun tarayya.

Jama’ar garin dai sun zargi Ɗan Majalisar Yankin kuma Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai Alhaji Alhassan Ado Doguwa da buɗe wuta kan mai uwa dawabi, da kuma babbake wasu a Ofishin jam’iyyar adawa, lamarin da ya haifar da asarar rayuka da jikkatar wasu da dama.

Freedom Radio ta ziyarci garin kamar yadda zaku ji a wannan rahoto da  ya haɗa.

Domin jin cikakken rahoton danna alamar sauti.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-DOGUWA-REPORT-01-03-2023.mp3?_=1

Kuna iya kallon cikakken bidiyon wannan rahoto a shafukanmu na Youtube da Facebook a Freedom Radio Nigeria.

Rahoton: Bashir Sharfaɗi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!