Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan sanda za su gurfanar da Alhassan Ado Doguwa a gaban kotu

Published

on

Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar Alhassan Ado Doguwa ya kwana a sashin binciken laifukan kisan kai na rundunar da ke Bompai.

 

Kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya shaida mana cewa ana zargin Doguwa tare da wasu mutane da laifukan kisan kai da aikata keta da kuam raunata mutane.

 

Kuma rundunar ta ce, da zarar ta kammala bincike za a gurfanar da su a gaban kotu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!