Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Al’ummar Kano na cigaba da fargabar yayin saye-da sayarwa: Wa’adin CBN

Published

on

Yau Juma’a kwanaki 4 ya rage kafin cikar wa’adin daina amfani da tsaffin kudaden naira dari biyu, dari biya, da kuma dubu daya, da babban bankin kasar CBN ya sabunta.
Al’umma da dama dai a nan Kano na cigaba da shiga mawuyacin hali tare da fargaba yayin kashe tsaffin kudaden.
Wani matashi a nan Kano da ya je siyan abincin rana a jiya, ya baiyana irin barazanar da ya fuskanta.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/BIRNIN-KANO-TRACK-UP-A-AN-TASHI-LAFIYA-27-01-2023.mp3?_=1

A nasu banagaren masu kananan sana’oi sunce matsawar mahukunta basuyi abinda ya dace ba, to za’a fuskanci babbar barazana ta yunwa da talauci.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/BIRNIN-KANO-TRACK-UP-B-AN-TASHI-LAFIYA-27-01-2023.mp3?_=2

Wasu daga cikin masu kananan sana’oi kenan a nan Kano.

 

Rahoton:Ahmad Kabo Idris

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!