Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Al’ummar Kano za su yi kewar Gwamna Ganduje- Shehu Isah Direba

Published

on

Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan harkokin yada labarai Malam Shehu Isah Direba ya ce, yana tausayawa mutanen Kano lokacin da za su yi kewar Gwamna Ganduje.
Alhaji Shehu Isah Direba, ya bayyana hakan ne a tattaunawrsa da Freedom Radio.
Haka kuma zargi cewa jam’iyyar NNPP ta yi musu magudi a zaben Gwamnan Kano sai dai ya ce za su yi nasara a Kotu.
Shehu Isah Direba ya soma ne da bayyana wasu ayyukan da Gwamna Ganduje ya yi wa jihar Kano.
Shiga Adireshin kasa domin kannon tattaunawarsa da Freedom Radio
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!