Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Al’ummar kyauyen Alu sun koka dangane da rashin wutar Lantarki na Shekara 4

Published

on

Al’ummar unguwa uku kauyan al’u dake karamar hukumar tarauni a Kano, sun koka kan rashin hasken wutar lantarki da suka shafe shekaru hudu suna fama da shi, sakamakon lalacewar na’urar transformer yankin.

 

Masu koken sun kara da cewa a baya har kudi kudi suka yi kusan sau bakwai, sai dai ana gyarawa take kara lalacewa sakamakon rashin isassun kudaden da zasu isa a sayi kayan aikin da suka dace.

 

Akan hakanne Freedom Radio ta tuntubi jami’in hulda jama’a a kanfanin rarraba hasken watur lantarki na kedco dake lura da jihohin Kano Jigawa da Katsina, saidai ba’a samu Jin ta bakinsu ba, har zuwa lokacin da ake hada wannan rahoton.

 

Rahoton: Umar Idris Aliyu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!