Connect with us

Labarai

Amurka ta baiwa Iran kwana biyu ta amince da yarjejeniya ko ta sha ruwan wuta

Published

on

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya bai wa Iran wa’adin kwana biyu ta amince da ”yarjejeniya” ta kuma buɗe mashigar Hormuz ko ”mu yi mata ruwan wuta”.

Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Shugaba Trump ya ce: ”Ku tuna lokacin da na bai wa Iran kwana 10 ta amince da yarjejeniya ko ta buɗe mashigar Hormuz. Yanzu lokaci na ci gaba da ƙurewa”.

“Yanzu saura sa’a 48 kafin su sha ruwan wuta…”

A ranar 27 ga watan Maris ne dai Shugaba Trump ya bayyana cewa ya dakatar da duk wani hari kan cibiyoyin makamashin Iran na tsawon kwana 10.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!