Labarai
Amurka ya kamata ta riƙa karɓar ladan wucewa ta mashigar Hormuz- Shugaba Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ya kamata ta rinƙa karɓar ladan wucewa ta mashigar Hormuz ba Iran ba.
Trump ya faɗi hakan ne yayin da aka tambaye shi ko zai iya kammala yaƙin sannan kuma ya bar Iran a kan bakanta na karɓar ladan shigewa ta mashigar?
Trump ya faɗi hakan ne domin cimma wa’adinsa na awa 48 da ya sanya na ko dai Iran ta buɗe mashigar Hormuz ko kuma ta gane kuranta wanda zai kawo ƙarshe a yau Talata.
You must be logged in to post a comment Login