Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An Ƙaddamar da Kwamitin Musabaƙa na Kano

Published

on

Mai  Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ƙaddamar da kwamitin Musabakar karatun Alkur’ani na jihar Kano na shekarar 2022.

Hukumar inganta makarantun Alƙur’ani ta Kano ce ke shirya wannan musabaƙa duk shekara.

Yayin ƙaddamar da Kwamitin a Larabar nan, Sarkin Kano ya ja hankalin kwamitin kan su binciki dalilin da yasa ƙananan hukumomin Birnin, Garun Malam da Rogo, Ƙiru da Doguwa ba su shiga musabaƙar ba.
Sarkin ya kuma ja hankalin iyaye kan sanya ƴaƴansu a makarantun addini.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!