Labarai
Iyaye suna sakaci wajen kulawa da yayansu – Dr. Zahra’u
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2022/11/F366B157-BE2B-4C2D-A2B1-A851A4C9916F.jpeg)
Kwamishiniyar harkokin mata da walwalar kananan yara ta jihar kano Dr. Zahra’u tace iyaye suna sakaci wajen kula da shige da ficen yayansu.
A zantawar ta da Freedom Radio Malama Zahra’u tace hakika yara su suka fi cancanta da iyaye su tsaya tsayin daka dan kulawa da rayuwarsu.
Inda a karshe tace dole iyaye sai sun dage da kuma yin addu’ar nemewa yayansu tsari daga sharrin masu fyade.
You must be logged in to post a comment Login