Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An bukaci gwamnati ta gina hanyoyi a Gwarzo

Published

on

Majalisar dokokin Jihar Kano ta bukaci gwamatin jihar Kano da ta gina titin da ya tashi daga Sabon Birni a garin Getso zuwa garin Tabanni da sauran yankunan da ke makwabtaka da su a karamar hukumar Gwarzo.

Dan majalisar jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Gwarzo Yunusa Haruna Kayyu ne ya bukaci hakan yayin da yake gabatar da kudirin hanyoyin a gaban majalisar a yayin zamanta nay au litinin.

Majalisa ta amince Ganduje ya nada sabbin masu ba shi shawara

An bukaci Gwamnatin Kano ta gyara wasu tituna a karamar hukumar Gwarzo

 

Ya ce yin aikin hanyar yana da matukar muhimmanci ga mazauna yankin duba da irin wahalar da suke sha sakamakon rashin wannan hanya.

Wakilinmu na majalisar dokokin jihar Kano Auwal Hassan Fagge, ya ruwaito Yunusa Haruna Kayyu na bayyana cewa gina hanyar zai habbaka tattalin arzikin yankin tare da saukakawa ta fannin harkokin ilimi, lafiya da sauran ababen more rayuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!