Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisa ta amince Ganduje ya nada sabbin masu ba shi shawara

Published

on

Majalisar dokokin jihar Kano ta sahale wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kara nada sabbin masu ba shi shawara guda 10 kamar yadda gwamnan ya bukata.

Sahalewar ta biyo bayan bukatar da gwamnan ya mika wa majalisar ta cikin wata wasika da kakakin majalisar Abdul’aziz Garba Gafasa ya karanta a zaman majalisar na yau Litinin.

Da dumi-dumi-Majalisar dokoki ta Kano ta tsige shugaban masu rinjaye

An rantsar da ”yan majalisar dokoki a Kano

 Kano: Majalisar zartarwa ta kafa kwamitin kwararru kan kafafan yada labarai

Wakilinmu na majalisar dokokin jihar Kano Auwal Hassan Fagge ya ruwaito cewa bayan kammala nazari kan wasikar, wasu daga cikin mambobin majalisar suka amince da bukatar gwamnan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!