Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An dakatar da zirga-zirgar jiragen ƙasa a Najeriya -NRC

Published

on

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ƙasar sakamakon matsalar tsaro.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na intanet a ranar Alhamis 21 ga watan oktoba .

Hakan na zuwa ne sakamakon harin da aka kai wa wasu daga cikin jiragen ƙasar nan hari a hanyar Abuja zuwa Kaduna har sau biyu a jere.

Harin farko ya faru ne a ranar Laraba da yamma kan jirgin da ke tafiya Kaduna daga Abuja, sai kuma hari na biyu da ya faru ranar Alhamis da safe a kan jirgi mai tafiya Kaduna daga Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!