

Rundunar sojin kasar nan, ta ceto mutane sittin da shida da aka yi garkuwa da su, tare da hallaka ’yan...
Rundunar Sojin kasar nan ta ce ’yan ta’adda goma sha bakwai ne suka mika wuya ga dakarunta a jihar Borno. Rundunar ta ce hakan na daga...
Dakarun Operation Fansan Yamma sun kama wani da ake zargin jagoran ’yan ta’adda da wasu mutane biyu da ake zargin abokan hulɗarsa ne a Ƙaramar Hukumar...
’Yan bindiga sun kashe mutum tare da sace ma’aikacin INEC a Sokoto ’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Girkau da ke Ƙaramar Hukumar Kebbe ta Jihar...
Rundunar Operation Hadin Kai ta ce dakarunta sun halaka ’yan ta’adda 152, tare da kama wasu 142, yayin da 219 suka mika wuya a ayyukan da...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe wani babban kwamandan ’yan ta’adda tare da kwato bindigogi da alburusai da babura a yayin...
Hukumar tsaro ta DSS, ta ƙara tsaurara matakan tsaro ga ‘yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu, gabanin babban zaɓen shekarar 2027. Rahotanni sun bayyana cewa matakin...
Wasu ’yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Dekina a Jihar Kogi, Ishaq Yunusa, tare da yin garkuwa da wani mutum da ke...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun lalata wani sansanin ’yan ta’adda a yankin Kopre, da ke Karamar Hukumar Hong a Jihar Adamawa. Rundunar ta...
Rundunar ’yan sandan jihar Borno ta ce jami’anta sun gano wani gurneti a kan wani murfin magudanar ruwa a yankin Moduganari da ke Maiduguri, babban birnin...