Connect with us

Labarai

An fara gyaran gadar Zawaciki

Published

on

Alummar Unguwannin Zawaciki da Unguwar Kwari-sume sunyi fitar dango dangane da halin da suka tsinci Kansu sakamakon karyewar wata Gada wadda take ratsa unguwannin dake kusa da su

Mutanen dai sun ce sun fito ne sun hada kudade domin sayan tifofin kasa saboda su cike kwazazzabon dake zaizaye gadar har ta karye.

za’a gyara gadar Muwo dake jihar Neja da ta rushe cikin kwanaki 3

Sanata Ahmad Lawan ya musanta zargin jagorantar gyara ga kundin tsarin mulkin kasa

Taron majalisar zartawa ta kasa ta amince da fitar da fiye da naira biliyan 61 gon gyara hanyoyi

Wakilin mu Aminu Abdu Bakanoma ya zanta da  wani mutum  da  yace  a kwanakin baya wata mace maijuna biyu tafada cikin wannan rami sakamakon rushewar gadar dalilin hakan ya tayar musu da hankali.

A cewar mutanen sunyi bakin kokarinsu ga mahukuntan ga al’amuran ya shafa  amma babu wani cigaban.

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,281 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!