Connect with us

Ƙetare

An gaza cimma matsaya a sulhun Amurka da Iran

Published

on

Tawagar manyan jamai’an Iran da Amurka sun kammala zagayen farko na zaman tattaunawar sulhu ta sa’o’i biyu a birnin Islamabad  na kasar Pakistan.

Ba a sanar da matsayar zaman ba, amma wakilin BBC ya ce amincewar bangarorin biyu su yi ganawar kai tsaye alama ce ta nasara.

Kafar yaɗa labaran Iran ta ce za a ƙara wata tattaunawar a ƙarshen mako.

Wakilan Amurka ba su ce komai ba game da zaman tattaunawar sulhun.

Ɓangarorin biyu na zargin juna da karya yarjejejniyar tsagaita wuta.

Ya yinda suke neman matsaya game da batutuwa da dama da suka haɗa da wucewa ta mashigar Hormuz da janyewa Iran takunkumai da tabbatar da tsagaita wuta a Lebanon da kuma makomar shirin nukiliyar Tehran.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!