Connect with us

Labarai

An naɗa sabon mai unguwar Goron dutse

Published

on

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya naɗa Malam Muhd Bala Sa’idu a matsayin sabon mai unguwar Goron dutse.

Sarkin ya naɗa shi ne biyo bayan rasuwar mahaifisa.

Yayin naɗin nasa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado ya buƙaci shi daya mayar da hankali wajen samar da tsaro da kare dukiyoyin al’ummar yankin.

A nasa jawabin sabon Mai unguwar Malam Muhd Bala Sa’idu yace zai yi aiki da al’ummar yankin wajen samar da ingantance tsaro.

Dukkanin dattawan yanki goron dutse sun yi fatan alheri da sabon mai unguwar goron dutsen.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!