Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An naɗa sabon mai unguwar Yakasai

Published

on

Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nadan sabon mai unguwar Yakasai Alhaji Tajuddeen Bashir Baba. 

Sarkin ya naɗa shi mai unguwar ne bayan rasuwar mahaifinsa Alhaji Bashir Baba.

Aminu Ado Bayero yace masarautar Kano ta naɗa shi matsayin ne bisa jajircewarsa wajan tallafawa mahaifinsa ta fannin samar da tsaro a yankunan Yakasai.

A nasa jawabin sabon mai unguwar Alhaji Tajuddeen Bashir Baba ya yi godiya ga al’ummar yakasai da suka zabo shi a matsayin mai unguwar Yakasai kuma zai ɗora daga inda mahaifinsa ya tsaya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!