Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An sake ɗage shari’ar Ɗan ƙasar Chinan da ake zargi da kisan Ummita

Published

on

Kotu a Kano ta sake ɗage shari’ar zargin kisan matashiyar na Ummita da ake yiwa wani Ɗan China zuwa ranakun 19, 20 da 21 na watan Disamba mai zuwa.

A zaman Babbar Kotun jihar Kano na yau, lauyoyin Gwamnati sun ci gaba da gabatar da shaidu.

Jami’in Ɗan Sanda Insfekta Ijuptil Mbambu shi ne shaidar da aka gabatar inda ya bayyanawa kotu takardar da suka dauki bayanan Ɗan Chinan lokacin da suke bincke.

Takardar ta ƙunshi kuɗaɗe da hidindimun da Ɗan Canan ya ce ya yiwa marigayiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!