Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An yanke wa su Mubarak Uniquepikin hukuncin sharar Kotu na tsawon wata guda

Published

on

Kotun majistiri mai lamba 58 da ke No-man’s-land a Kano ta yanke hukuncin share kotun na tsawon wata guda.

Da kuma biyan tarar dubu goma-goma ga tuhume-tuhume biyu da aka yi musu, sannan da bulala ashirin.

Sannan su wallafa sabon bidiyo su nemi afuwar Gwamnan.

Matasan biyu dai an zarge su ne da ɓata sunan Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje a wani faifan bidiyo da suka fitar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!