Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta daure Bobrisky wata 6 saboda watsa kudi

Published

on

Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Laoas, ta yanke wa Idris Olanrewaju Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky hukuncin dauri a gidan gyaran hali ba tare da wani zabin biyan tara ba har na tsawon watanni 6.

Alkalin kotun Mai shari’a Abimbola Awogboro, ya yanke wa Bobrisky hukuncin ne bayan samunsa da laifin wulakanta kudin Nijeriya watau Naira.

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ce ta gurfanar da shi a gaban kotu bisa tuhume-tuhume shida.

Sai dai, kotun ta yi watsi da tuhume-tuhume biyu, yayin da ya wanda ake tuhumar ya amsa laifin cin zarafin Naira, amma ya nemi a yi masa afuwa a matsayinsa na wanda bai saba aikata laifi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!