Connect with us

Labaran Kano

An yi wa sabbin jami’an ‘yansanda karin girma a Kano

Published

on

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Habu Sani ya kalubalanci sabbin jami’an ‘yan sanda da aka yi wa karin girma da su sadaukar da kawunan su wajen sauke nauyin da aka dora musu.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da kakakin rundunar DSP Abdullahi Haruna ya sanya wa hannu.

Sanarwar ta kara da cewa daga cikin jami’an ‘yan sandan da aka yiwa karin girman akwai masu rike da mukamin mataimakan Sufuritandan guda 9 da suka zama SPS.

Sauran su ne jami’an ‘yan sanda da aka daga linkafar zuwa DSP da kuma karin wasu jami’an su 239 da aka daga likkafar su zuwa ASP.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!