Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tallafawa marayu zai inganta rayuwar su – Gidauniya

Published

on

Gidauniyar tallafawa Marayu da ‘yan gudun hijira dake Unguwar Wudilawa ta bukaci al’umma dasu himmatu wajen tallafawa marayu da ‘yan gudun hijira dake nan Kano.

Shugaban Gidauniyyar Abubakar Hassan ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na gidauniyar Albdullahi Ahamad ya san yawa hannu,wanda aka rabawa manema labarai a nan Kano.

Gidauniyyar ta kuma ce akwai bukatar al’umma wanda Allah ya baiwa ikon layya dasu rabawa marayu dake Unguwarninsu da kuma sansanin ‘yan hudun hijira.

Sanarwar ta kuma bukaci sadakar fatar layya ko naman sallah ko kudi domin rabawa da mabukata da sauran masu bukata ta musamman.

Kazalika za’a iya kiran gudunmawar ta wadannan lambobin waya don bada sadarkar layya domin rabawa mabukata, 08106211786 da 09036287631 da

Shugaban Gidauniyyar ne ya bayyana cewa taimakawa marayu na ingata ayuwar su.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!