Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana dab da gabatar da kasafin shekarar 2022 a gaban majalisun ƙasar nan

Published

on

A Alhamis ɗin nan ne shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kuɗin shekara mai kamawa ta 2022 ga majalisun tarayya.

Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmed ce ta sanar da hakan.

Kasafin kuɗin ya kai Naira tiriliyan 16 da biliyan 39, wanda ƙari ne a kan tiriliyan 13 da biliyan 98 na kasafin kuɗin shekara mai ƙarewa.

Daga cikin kasafin kuɗin za a warewa hukumar zaɓe ta ƙasa naira biliyan 100, don shirin babban zaɓen shekarar 2023.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!