Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana yiwa Ƴan Soshiyal Midiyan APC shaguɓe kan taron Tinubu a Jos

Published

on

Dandalin sada zumunta na Facebook ya cika da shaguɓe ga ƴan soshiyal midiyan jam’iyyar APC na ƙasa, bisa zargin rashin basu kyakkyawar kulawa a taron da APC ta yi a Jos.

Masu amfani da Facebook da dama ne suka riƙa tsokaci da ke nuna cewar an fifita ƴan Kannywood a kan ƴan soshiyal midiya.

Wani abu da ya ƙara ƙarfafa wannan muhawara shi ne rashin ganin fuskokin wasu manyan ƴan soshiyal midiyan jam’iyyar na Arewa kamar su Rabi’u Biyora da Bashir Abdullahi El-Bash a wajen taron.

Ku kalli saƙonnin da wasu suka wallafa.Daman dai an jima ana ƴar tsama a kan wannan batu, inda da dama daga ƴan soshiyal midiya ke zargin ƴan siyasa da nuna musu wariya, tare da fifita ƴan nanaye a kansu.

Ku meye ra’ayinku?

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!