Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana zargin mutane 523 ne suka kamu da cutar Diphtheria a jihohi 5 na kasar nan

Published

on

Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce mutane 216 ne suka kamu da cutar mashako wato diphtheria a turance a jihohin Kano, Yobe, Lagos, da Osun tun bayan bullarta, yayin da mutane 40 suka rasu sanadiyyar cutar a fadin kasar nan.

A cewar NCDC adadin wadanda ake zargin sun kamu da cutar kuwa ya kai 523 a jihohi biyar na kasar nan.

Shugaban sashin kula da cutar a hukumar NCDC Dr Bola Lawal ne ya sanar hakan, inda ya ce, tuni aka aike da tawagar jami’an bada agajin gaggawa zuwa yankunan da aka samu bullar cutar don dakile ta, tun daga watan disambar da ya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!