Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Aringizon ƙuri’u da son zuciya ba zai ciyar da mu gaba ba – Kawu Sumaila

Published

on

Wani tsohon ‘dan majalisar wakilan kasar nan ya bukaci ‘yan majalisar da su samar da tsarin gudanar da zabe karbabbe da zai taimaka wajen samar da ingantacciyar gwamnatin da za ta kyautata rayuwar al’ummar kasar nan.

Alhaji Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala shirin Barka da Hantsi na nan Freedom Radio, wanda ya mayar da hankali kan batun amfani da na’ura domin gudanar da zabe da majalisar dokoki ke gudanarwa.

Kawu Sumaila ya ce kamata ya yi a tabbatar da yin zabe da zai rage aringizon kuri’u da kuma son rai da ake gani lokacin zabe a kasar nan.

Ya kuma kara da cewa kamata ya yi al’ummar kasa su mayar da hankali wajen yin rajistar zabe, domin samun damar zabar wanda zai bunkasa rayuwarsu.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!